110

1 Idan taimakon Allah ya zo da cin nasara.
2 Kuma ka ga mutane suna shiga addinin Allah, ƙungiya-ƙungiya.
3 To, ka yi tasbihi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka nħme Shi gafara, lalle Shi (Ubangijinka) Ya kasance Mai karɓar tũba ne.